Hausa Bible
Markus 16:14
Daga baya Yesu ya nuna kansa ga sha ɗayan a daidai lokacin da suke cin abinci. Sai ya tsawata musu a kan rashin bangaskiyarsu da taurin kansu, don ba su gaskata waɗanda suka gan shi bayan tashinsa ba.
Open Bible readerHausa Bible
Daga baya Yesu ya nuna kansa ga sha ɗayan a daidai lokacin da suke cin abinci. Sai ya tsawata musu a kan rashin bangaskiyarsu da taurin kansu, don ba su gaskata waɗanda suka gan shi bayan tashinsa ba.
Open Bible reader