Hausa Bible
Markus 14:22
Suna cikin cin abinci, sai Yesu ya ɗauki burodi, ya yi godiya ga Allah, ya kakkarya, ya ba almajiransa, ya ce, “Ku karɓa, wannan jikina ne.”
Open Bible readerHausa Bible
Suna cikin cin abinci, sai Yesu ya ɗauki burodi, ya yi godiya ga Allah, ya kakkarya, ya ba almajiransa, ya ce, “Ku karɓa, wannan jikina ne.”
Open Bible reader