Hausa Bible
Markus 14:21
Ɗan Mutum zai mutu, kamar yadda yake a rubuce game da shi. Amma kaiton wanda zai ba da Ɗan mutum! Zai fiye wa mutumin nan da ma ba a haife shi ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Ɗan Mutum zai mutu, kamar yadda yake a rubuce game da shi. Amma kaiton wanda zai ba da Ɗan mutum! Zai fiye wa mutumin nan da ma ba a haife shi ba.”
Open Bible reader