Skip to content

Hausa Bible

Markus 13:8

Alˈumma za ta tasar wa alˈumma, mulki yă tasar wa mulki. Za a yi ta rawar ƙasa a wurare dabam-dabam, za a kuma yi yunwa. Amma duk waɗannan ba ainihin azabar ba ne. Masomin azaba ne kawai.

Open Bible reader