Hausa Bible
Markus 13:7
Idan kuma kuka ji labarin yaƙe-yaƙe da jita-jitarsu, kada hankalinku yă tashi. Dole ne wannan yă faru, amma ƙarshen bai zo ba tukuna.
Open Bible readerHausa Bible
Idan kuma kuka ji labarin yaƙe-yaƙe da jita-jitarsu, kada hankalinku yă tashi. Dole ne wannan yă faru, amma ƙarshen bai zo ba tukuna.
Open Bible reader