Hausa Bible
Markus 13:9
“Sai ku kula da kanku, don za su kai ku kotu a kuma yi muku dūka a majamiˈu. Za a kai ku gaban shugabanni da sarakuna saboda sunana, domin ku shaida labari mai daɗi a gabansu.
Open Bible readerHausa Bible
“Sai ku kula da kanku, don za su kai ku kotu a kuma yi muku dūka a majamiˈu. Za a kai ku gaban shugabanni da sarakuna saboda sunana, domin ku shaida labari mai daɗi a gabansu.
Open Bible reader