Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:36

Dawuda da kansa, ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki ya ce, “ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, zauna a hannun damana, Sai na sa abokan gābanka a ƙarƙashin ƙafafunka.’ ”

Open Bible reader