Hausa Bible
Markus 12:37
“Dawuda da kansa ya ce da Almasihu ‘Ubangiji’. To, yaya Almasihu zai zama ɗa a wurin Dawuda?” Da jin irin wannan magana a bakin Yesu, jamaˈa suka ji daɗi.
Open Bible readerHausa Bible
“Dawuda da kansa ya ce da Almasihu ‘Ubangiji’. To, yaya Almasihu zai zama ɗa a wurin Dawuda?” Da jin irin wannan magana a bakin Yesu, jamaˈa suka ji daɗi.
Open Bible reader