Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:35

Saˈad da Yesu yake koyarwa a Haikali sai ya yi tambaya ya ce, “Yaya malaman Koyarwar Musa suke cewa Almasihu ɗan Dawuda ne?

Open Bible reader