Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:34

Da Yesu ya ga yadda ya yi masa magana da hikima, sai ya ce masa, “Kana kusa da mulkin Allah fa.” Bayan wannan kuma ba wanda ya yi ƙarfin hali yă ƙara tambayarsa wani abu.

Open Bible reader