Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:26

Game da tashin matattu kuwa, ashe, ba ku taɓa karanta wannan a littafin Musa ba, don an rubuta cikin labarin ƙaramin itacen da ya ci wuta, cewa, ‘Ni ne Allah na Ibrahim, da na Ishaku, da kuma na Yakub?’

Open Bible reader