Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:25

Lokacin da matattu za su tashi, maza ba za su yi aure ba, mata kuma ba za a ba da su ga aure ba, amma za su zama kamar malaˈikun da suke cikin sama ne.

Open Bible reader