Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:32

Suna haurawa zuwa Urushalima ke nan, Yesu yana a gaba, almajiran kuma suna binsa suna mamaki. Waɗanda suke binsu a baya kuma suna tsoro. Sai Yesu ya ja su sha biyun nan gefe ya sāke faɗa musu abin da zai faru da shi. Ya ce,

Open Bible reader