Hausa Bible
Markus 10:33
“Ga shi za mu je Urushalima. Za a ba da Ɗan Mutum a hannun manyan firistoci da malaman Koyarwar Musa. Za su yanke masa hukuncin kisa, su ba da shi ga waɗanda ba Yahudawa ba.
Open Bible readerHausa Bible
“Ga shi za mu je Urushalima. Za a ba da Ɗan Mutum a hannun manyan firistoci da malaman Koyarwar Musa. Za su yanke masa hukuncin kisa, su ba da shi ga waɗanda ba Yahudawa ba.
Open Bible reader