Skip to content

Hausa Bible

Luka 9:48

ya ce musu, “Duk wanda ya karɓi wannan ɗan yaro saboda ni, ya karɓe ni ne, kuma duk wanda ya karɓe ni, ya karɓi wanda ya aiko ni ne. Domin wanda ya fi ƙanƙanta a cikinku duka, shi ne ya fi girma.”

Open Bible reader