Skip to content

Hausa Bible

Luka 9:45

Amma almajiran ba su gane abin da yake nufi da wannan magana ba, an ɓoye musu ita ne domin kada su gane. Su kuma suka ji tsoro su tambaye shi game da wannan magana.

Open Bible reader