Hausa Bible
Luka 8:44
Sai ta bi ta cikin yawan mutanen nan ta zo ta bayansa, ta taɓa bakin rigarsa. Sai zub da jinin nan nata ya tsaya cik.
Open Bible readerHausa Bible
Sai ta bi ta cikin yawan mutanen nan ta zo ta bayansa, ta taɓa bakin rigarsa. Sai zub da jinin nan nata ya tsaya cik.
Open Bible reader