Hausa Bible
Luka 8:43
A cikinsu kuwa akwai wata mace wadda ta sha wahala da ciwon zub da jini na tsawon shekara goma sha biyu. Ta kashe duk abin da take da shi wurin neman magani, amma ba wanda ya iya warkar da ita.
Open Bible readerHausa Bible
A cikinsu kuwa akwai wata mace wadda ta sha wahala da ciwon zub da jini na tsawon shekara goma sha biyu. Ta kashe duk abin da take da shi wurin neman magani, amma ba wanda ya iya warkar da ita.
Open Bible reader