Hausa Bible
Luka 8:45
Yesu ya ce, “Wa ya taɓa ni?” Kowa ya ce ba shi ba ne, sai Bitrus ya ce, “Maigirma, ai, mutane sun kewaye ka ta kowane gefe, suna matsarka.”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ce, “Wa ya taɓa ni?” Kowa ya ce ba shi ba ne, sai Bitrus ya ce, “Maigirma, ai, mutane sun kewaye ka ta kowane gefe, suna matsarka.”
Open Bible reader