Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:42

domin wadda take ˈyarsa kaɗai, wadda ta kai shekara goma sha biyu, tana bakin mutuwa. Da Yesu ya kama hanya, mutane suka yi ta binsa suna matsa shi a ta kowane gefe.

Open Bible reader