Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:41

Sai ga wani mutum mai suna Yayirus, wanda yake shugaban majamiˈa ya zo ya durƙusa a gaban Yesu, ya roƙe shi yă je gidansa,

Open Bible reader