Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:29

Ya faɗa haka ne gama Yesu ya riga ya tsawata wa ƙazamin ruhu yă bar shi. Domin sau da yawa ƙazamin ruhun yakan buge shi. Ko da yake akan tsare shi ƙafa da hannu duk a ɗaure da sarƙa, duk da haka yakan tsintsinke sarƙoƙin. Aljanin kuma yakan kore shi zuwa hamada.

Open Bible reader