Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:28

Da ganin Yesu, sai mutumin ya fāɗi a gaban Yesu, ya tā da murya da ƙarfi yana ihu yana cewa, “Ina ruwanka da ni, Yesu Ɗan Allah Mafi Ɗaukaka? Ina roƙonka, kada ka yi mini azaba!”

Open Bible reader