Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:27

Yesu yana sauka daga jirgin ke nan sai ga wani mutumin garin wanda yake da aljanu. Mutumin ya daɗe yana yawo ba riga, kuma ba ya iya zama a gida, kullum yana wurin da ake binne mutane.

Open Bible reader