Hausa Bible
Luka 7:22
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku koma ku gaya wa Yohanna abin da kuka ji, kuka kuma gani, wato makafi suna samun gani, guragu suna tafiya, masu cutar fatar jiki suna samun warkewa, kurame suna jin magana, ana tā da waɗanda suka mutu, ana kuma yi wa talakawa waˈazin labari mai daɗi.
Open Bible reader