Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:21

A daidai lokacin nan kuwa, Yesu ya warkar da mutane da yawa daga rashin lafiyarsu da cututtukansu, da kuma daga mugayen ruhohi. Makafi da yawa kuma ya ba su ganin gari.

Open Bible reader