Hausa Bible
Luka 7:20
Da suka kai wurin Yesu, sai suka ce, “Yohanna Mai Baftisma ne ya aike mu, mu tambaye ka, ‘Ko kai ne mai zuwan nan, ko kuma mu sa ido ga wani?’ ”
Open Bible readerHausa Bible
Da suka kai wurin Yesu, sai suka ce, “Yohanna Mai Baftisma ne ya aike mu, mu tambaye ka, ‘Ko kai ne mai zuwan nan, ko kuma mu sa ido ga wani?’ ”
Open Bible reader