Hausa Bible
Luka 5:13
Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa shi, yana cewa, “Na yarda, na tsabtace ka, ka zama marar ƙazanta!” Nan da nan, sai cutar fatar jikinsa ta bar shi.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa shi, yana cewa, “Na yarda, na tsabtace ka, ka zama marar ƙazanta!” Nan da nan, sai cutar fatar jikinsa ta bar shi.
Open Bible reader