Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:14

Sai Yesu ya umarce shi ya ce, “Kada ka gaya wa kowa, amma ka je ka nuna kanka a wurin firist, ka kuma yi hadaya kamar yadda Musa ya ce a yi don tsabtacewa. Ka yi haka don ka tabbatar wa jamaˈa cewa an tsabtace ka.”

Open Bible reader