Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:12

Wata rana Yesu yana a wani gari, sai ga wani mutumin da cutar fatar jiki ta ci ƙarfinsa ya zo. Da ganin Yesu, sai ya durƙusa, ya roƙe shi, yana cewa, “Ya maigirma, idan ka yarda, kana iya ka tsabtace ni in zama marar ƙazanta!”

Open Bible reader