Hausa Bible
Luka 4:26
Amma ba a aiko da annabi Iliya zuwa wurin ko ɗaya daga cikinsu ba. Ai, zuwa wurin wata macen da mijinta ya mutu a Zarefat da yake a yankin Sidon ne aka aike shi.
Open Bible readerHausa Bible
Amma ba a aiko da annabi Iliya zuwa wurin ko ɗaya daga cikinsu ba. Ai, zuwa wurin wata macen da mijinta ya mutu a Zarefat da yake a yankin Sidon ne aka aike shi.
Open Bible reader