Skip to content

Hausa Bible

Luka 4:25

“Amma gaskiya ina gaya muku, a zamanin annabi Iliya, akwai matan da mazansu suka mutu da yawa a Israˈila, saˈad da ruwan sama ya ƙi zuwa har shekara uku da wata shida, aka kuma yi muguwar yunwa koˈina a ƙasar.

Open Bible reader