Skip to content

Hausa Bible

Luka 4:27

A lokacin annabi Elisha kuma akwai kutare wato, masu cutar fatar jiki da yawa a Israˈila, amma ba a tsabtace ko ɗaya daga cikinsu ba, sai Naˈaman mutumin ƙasar Suriya ne kaɗai aka warkar.”

Open Bible reader