Skip to content

Hausa Bible

Luka 3:14

Sojoji ma suka tambaye shi, “Mu fa? Me za mu yi?” Sai ya ce musu, “Kada ku sa wa mutane dole su ba ku kuɗi, kuma kada ku yi ƙarya a kansu saboda sun ƙi su ba ku. Ku gode da abin da ake biyanku.”

Open Bible reader