Skip to content

Hausa Bible

Luka 23:26

Da sojoji suna tafiya da Yesu, sai suka sadu da wani da ake ce da shi Siman, mutumin Sayirin, yana zuwa daga ƙauye. Suka cafke shi, suka sa masa gicciye yă ɗauka yă bi Yesu a baya.

Open Bible reader