Skip to content

Hausa Bible

Luka 23:25

Ya saki mutumin da suka ce a sake wato, wannan da aka jefa a kurkuku a kan laifin tā da hankali da kuma kisan kai. Amma Bilatus ya ba da Yesu gare su su yi masa abin da suke so.

Open Bible reader