Hausa Bible
Luka 22:52
Sai Yesu ya ce wa manyan firistoci da shugabannin masu gadin Haikali da shugabannin jamaˈa, waɗanda suka zo domin su kama shi, “Kun fito da takuba, da sanduna ku kama ni sai ka ce ɗan fashi?
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya ce wa manyan firistoci da shugabannin masu gadin Haikali da shugabannin jamaˈa, waɗanda suka zo domin su kama shi, “Kun fito da takuba, da sanduna ku kama ni sai ka ce ɗan fashi?
Open Bible reader