Hausa Bible
Luka 22:27
Wane ne ya fi girma, shi wanda ya zauna yana ci ne, ko kuma shi da yake kai masu abinci? Ai, wanda ya zauna yana ci ne. Amma ga shi ina a cikinku kamar mai kai abinci ne.
Open Bible readerHausa Bible
Wane ne ya fi girma, shi wanda ya zauna yana ci ne, ko kuma shi da yake kai masu abinci? Ai, wanda ya zauna yana ci ne. Amma ga shi ina a cikinku kamar mai kai abinci ne.
Open Bible reader