Hausa Bible
Luka 22:19
Sai ya ɗauki burodi, ya yi godiya ga Allah, ya kakkarya shi, ya kuma ba su, yana cewa, “Wannan jikina ne wanda za a bayar dominku. Ku dinga yin haka don tunawa da ni.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya ɗauki burodi, ya yi godiya ga Allah, ya kakkarya shi, ya kuma ba su, yana cewa, “Wannan jikina ne wanda za a bayar dominku. Ku dinga yin haka don tunawa da ni.”
Open Bible reader