Skip to content

Hausa Bible

Luka 21:24

Za a kashe waɗansu a yaƙi, a kuma kama waɗansu a kai su bauta a waɗansu ƙasashe. Waɗanda ba Yahudawa ba za su tsananta wa Urushalima, har sai lokacinsu ya cika.

Open Bible reader