Skip to content

Hausa Bible

Luka 21:23

Kaiton mata masu ciki da masu goyo a wannan lokaci! Gama mummunar wahala za ta shiga ƙasar, kuma fushin Allah zai sauko a kan mutanen nan.

Open Bible reader