Skip to content

Hausa Bible

Luka 21:12

Kafin duk abubuwan nan su faru, za su kama ku, su ba da ku don a tsananta muku. Za a kai ku gaban majamiˈu a kuma sa ku a kurkuku. Za a kuma kai ku gaban sarakuna da shugabanni saboda sunana.

Open Bible reader