Hausa Bible
Luka 21:11
Za a yi mummunar rawar ƙasa, da yunwa da balaˈi a wurare dabam-dabam. Za a ga abubuwa masu ban tsoro da alamu masu ban mamaki suna fitowa daga sama.
Open Bible readerHausa Bible
Za a yi mummunar rawar ƙasa, da yunwa da balaˈi a wurare dabam-dabam. Za a ga abubuwa masu ban tsoro da alamu masu ban mamaki suna fitowa daga sama.
Open Bible reader