Hausa Bible
Luka 20:10
Da lokacin girbin inabin ya yi, sai ya aiki wani bawansa yă je wurin waɗannan da suka karɓi hayar gonar, yă karɓo masa waɗansu ˈyaˈyan inabi daga gonar. Amma ˈyan hayar suka yi masa dūka, suka sallame shi hannu wofi.
Open Bible reader