Skip to content

Hausa Bible

Luka 20:11

Sai mutumin nan ya sāke aiki wani bawa, amma waɗannan ˈyan hayar suka yi masa dūka shi ma, suka kuma wulaƙanta shi suka sallame shi hannu wofi.

Open Bible reader