Hausa Bible
Luka 20:9
Sai Yesu ya gaya wa mutane wannan misali, ya ce, “An taɓa yin wani mutumin da ya yi gonar inabi, sai ya ba da hayarta ga waɗansu manoma, saˈan nan ya tafi wata ƙasa, ya kuma daɗe a can.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya gaya wa mutane wannan misali, ya ce, “An taɓa yin wani mutumin da ya yi gonar inabi, sai ya ba da hayarta ga waɗansu manoma, saˈan nan ya tafi wata ƙasa, ya kuma daɗe a can.
Open Bible reader