Skip to content

Hausa Bible

Luka 18:22

Da jin haka, sai Yesu ya ce masa, “Akwai abu ɗaya tak wanda ya rage maka ka yi. Ka sayar da duk abin da kake da shi, ka raba wa talakawa, za ka sami dukiya a sama. Saˈan nan ka zo ka bi ni.”

Open Bible reader