Hausa Bible
Luka 13:7
Sai ya ce wa mutumin da yake lura da gonar, ‘Duba, yau shekara uku ke nan ina zuwa neman ˈyaˈyan ɓauren nan, amma kullum ba na samun kome a kansa. Sare shi! Don me za a bar shi yă tare wuri a banza?’
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya ce wa mutumin da yake lura da gonar, ‘Duba, yau shekara uku ke nan ina zuwa neman ˈyaˈyan ɓauren nan, amma kullum ba na samun kome a kansa. Sare shi! Don me za a bar shi yă tare wuri a banza?’
Open Bible reader