Skip to content

Hausa Bible

Luka 13:6

Sai Yesu ya ba su misali ya ce, “An taɓa yin wani mutum wanda yake da itacen ɓaure a gonar inabinsa. Sai ya zo domin yă tsinka ˈyaˈyan, amma bai sami ko ɗaya ba.

Open Bible reader