Skip to content

Hausa Bible

Luka 12:5

Zan faɗa muku wanda za ku ji tsoronsa. Ku ji tsoron Allah, wanda bayan da ya kashe, yana da iko yă jefa a cikin gidan wuta kuma. Hakika ina gaya muku, shi ne wanda za ku ji tsoronsa!

Open Bible reader